Insane
Darus-sahaba
1jojlxKOMkX9WyteRe4hGfd...5Tlzwos6Wa8pU99NjJEjmoO7lE72qs...P8zLBUI5VEdw01bf9Bj3WN2UJZQ0kMkumqAOI9CU319yy4DVw
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka

wanna shafi yana zuwa muku kai tsaye daga masallacin jumu'a
Jami'u Abu hurairah
Dake kurna y'an kifi titin y'an smogal a karamar hukumar dala dake kano Nigeria
kar kashin jagorancin
Sheik Muhammad Sani Uthman Kurna

Home
Karatut-tukan Sheik Muhammad Thani Uthman Kurna
Mata A Musulunci
Bayanin Zakka
Bayanin Azumi
Bayanin Hajji da Umara
Kasuwanci mai ribar gaske
Muhimmin Sako Zuwa ga Ma'aurata
Tsarin Mu'amala A cikin Musulunci
Hakkokin Manzon Allah s a w Akan Alumarsa
Shin hadin kai zai yiwu tsakanin Ahalussunnah da shi a
Wadanna mata aka Haram tawa musulmi da kuma wanda aka Halarta
Hukunce - Hukunce da suka shafi mata
Jinin Al ada ga mata
Jagoran mai wa azi
Adduo in manzon Allah s a w
Falalar Karatun Al-kur'ani
Falalar Sahabbai {R.A}
Falalar Sahabbai {R.A} Daga bakin Imamai
Tarihi
Falalar Ahlulbait daga bakin Ahlussunnah
Tambayoyi masu muhimmanci A cikin Addinin Musulunci
Ayyukan Zuci
Tattaunawa Ta Nitsuwa
Addinin Shi'a
Hukunce-Hukuncen Da Suka Shafi Mata
Karatut-tukan Malamai da Lakcocin su



2014-10-13

-----------------------------------
Tags: Abdulmajid

IMANI DA RASSAN SA GUDA 67 NAWA KAKE DA SU A CIKI.?

IMANI DA RASSAN SA GUDA 67, NAWA KAKE DA SU A CIKI.? Manzon Allah saw yace: Imani yana da rassa guda Sitttin bakwai , ko sabain da bakwai, mafi daraja, shine ,Lailaha illalahu, mafi karanta dauke abu mai cutarwa daga hanya, kunya tana daga cikin imani. Muslum ya ruwaito Malamai sunyi bincike domin gano wadannan rassa, sun wallafa littafai da dama akan haka, abinda suka kawo, daga Alkur'ani mai girma, da ingatattun hadisai, kuma sun gaya mana cewa wadannan rassa sun fito daga aiyukan zuciya, da aiyukan harshe, da aiyukan gabbai, kuma imani yana karuwa yana raguwa. 1- Imani da Allah, shi yayi halitta, shi ya mallaka. shi yake gudanarwa.shi ya cancanci bauta. Da sunayansa da siffofinsa. 2- Imani da Mala'ikun Allah, da siffofin su da aiyukan su, da sunayansu. 3- Imani Da Manzannin Allah swt. 4- Imani da littafan Allah swt, 5- Imani da ranar Lahira. 6- Imani da kaddara mai dadi da mara dadi. 7- Imani da tashi bayan mutuwa 8- Imani da tattaruwa a gaban Allah domin hisabi 9- Imani da Aljannah da Wuta. 10- Kaunar Allah, 11- Tsoran Azabar Allah 12- Kauna juna da Fatan samun rahmar Allah 13- Wajabcin dogaro ga Allah 14- Wajancin Kaunar Manzon Allah saw. 15- Wajabcin girmama Manzon Allah saw. 16- kula da addinin sa da kishinsa. 17- Wajabcin Neman Ilmi. 18- Yada ilmi da koyarwa. 19- Girmama Alkur'ani karatunsa, fassararsa, aiki dashi 20 -wajabcin yin tsarki,na wanka da alwala da taimama. 21- Kula da salloli,biyar akan lokaci. 22- Fitar da zakka, ga wadanda suka cancanta. 23- Azumin Ramadan. 24- Shiga i'itikafi, sunnah ne, yana kara imani 25- Aikin Hajji, sau daya wajibi, komawa sunnah. 26- Jihadin kare addini da yadashi, bisa ilmi. 27- Rashin gudu daga filin daga idan ana yaki. 28 - Bayar da daya bisa biyar, ga abinda mutum ya samu na Rikazi, wato ( tono kudi a kasa) 29- Fitar da kaffara idan ta hau kan mutum, na kisa ko rantsuwa, ko zihari, ko karya azumi da gangan 30- Cikawa da Alkawari idan an dauka. 31- Rikon Amana 32- Godiya ga ni'imar Allah da rashin butulci. 33- Kiyaye harshe, fadin alkhairi ko shiru 34- Tsare kafofin musulunci, kamar (media) wanda ya taba addini a mayar masa da martani. 35- kada mutum ya kashe kansa. Ta ko wacce hanya 36- kamai mutunci, 37- Nisantar cin Haram 38- Tuba daga laifuffuka. 39 Bin sunnah sau da kafa da zuciya 40- Yin aiki da lklasi (ayi aiki don Allah kawai) 41- Hakuri, da rashin zalama 42 - Tausayi da jin kai 43- Tawali'u da kan-kan da kai 44- Zuhdu, gudun duniya, da abin hannun mutane 45- Girmama Manya da tausayawa na kasa. 46- Yawan Addua 47, Yawan Zikri 48, yawan salati ga Annabi saw. 49, Yawan Kyauta da alkhairi 50, Yawan Istigfari 51, sada zumunta 52, Biyayya ga iyaye. 53, Tarbiyyar y'ay'a 54, Kula da hakkin iyali. 55, Biyyaya ga na gaba cikin bin Allah. 56, Tsayar da adalci, ga masoyi da makiyi 57, Yin Sulhu tsakanin Jamaa 58, Umarni da kyakyawa da hani da mummuna 59, Yin Gaskiya 60, Neman kudi ta hanyar halal 61, Yin sallama da amsa sallama 62, Bayan da rancan kudi babu ruwa 63, Girmama bako 64, Amsawa mai atshawa 65, Taimakekiniya wajan aikin alkhairi. 66, Dauke abinda zai cuci mutane daga hanya. 67, ka fifita dan uwanka akanka ko kana da bukata. Allah ya bamu ikon aikatawa.
Back to posts
Comments:
[2014-11-22 14:21:54] Nasiru kainuwa :

Allah ya saka

[2015-02-10 11:02:56] Ibrahim Umar :

Allahu-AKKBAR

[2015-06-11 10:27:45] mark2234 :

UNDER MAINTENANCE


........................................................
TSARIN LOKUTAN KARATUT-TUKAN MU
TSARA-TSARAN KARATUTTUKAN DA AKE GABATARWA A MAJALISIN DARUS SAHABA,DAKE GOBIRAWA TITIN YAN SUMOGAL.
1.TAHFIZUL QUR'AN.
Daga ranar Asabar zuwa Laraba.
Daga karfe 7:30 na safe zuwa 5:00 na yamma

2.KARATUN MAZA MANYA.
Daga ranar litinin zuwa alhamis, daga karfe 8:00 na dare zuwa karfe 10:00 na dare.
3.KARATUN MATAN AURE.
Ranar alhamis da juma'a daga karfe 2:30 na yamma zuwa 5:00 na yamma.
JERIN KARATUTTUKAN DA SHUGABAN MAJALISIN YAKE GABATARWA A KWANUKAN CIKIN SATI.
1.KARATUN ZAURE
DAGA SAllar asubah zuwa karfe 9:00 na safe a kowacce rana,banda Alhamis da juma'a
2.KARATUN BULUGUL MARARM
A MASAllacin malam bakao dake kurna yan kifi,ranar alhamis magribah zuwa ish'sha
3.KARATUN JAMI'U MUTUNIN TAUHEED WAL AQIDAH.
Ranar lahadi shi ma a masallacin malam bako,magribah zuwa ish'sha.
4.KARATUN MANHAJIL MUSULUM,
MASALLACIN JUMA'A NA ABU HURAIRAH Dake gobirawa yan sumogal,ranar laraba magribah zuwa ish'sha.
5.KARATUN AHKAMUL JANA'IZ
,A MASALLACIN UMAR BIN KATTAB R.A,
Dake dan dinshe kusa da filin dantata,magriba zuwa ish'sha.
Ranar talata

6.KARATUN MATA NA LITTAFIN MANZUMATUL HA'IYYA
A kowacce lahadi daga 9:30 na safe zuwa 11:30 na safe,a masallacin Abu hurairah
7.KARATUN MATA NA LITTAFIN ZADIZ ZAUJAINI
Shi ma a masallacin abu hurairah,a kowacce Asabar daga karfe 9:30
na safe zuwa 11:30 na sa fe.

8.KARATUN TAFSIRI
A DUK RANAR LAHADI Asubah zuwa karfe 8:00 na safe.
...........................................................


Shafuka masu Alaka da mu
Basheer journalist sharfadi





Kuna iya tuntu6ar mu ta wadannan hanyoyin
Abdul-majid Ibn Nuh ta face book

KO TA SHAFIN MU NA FALALAR SAHABBAI DAGA BAKIN IMAMAI TA FACE BOOK.

Ko ta watsAp A 07063276717
Bugo mana waya ta nan
Bugo mana waya ta nan
Bugo mana waya ta nan
Ko ta Email A

Home


Copyright © 2014 - 2015By:- Abul-majid Ibn Nuoh Powered by- Basheer journalist sharfadi