Teya Salat
Darus-sahaba
1jojlxKOMkX9WyteRe4hGfd...5Tlzwos6Wa8pU99NjJEjmoO7lE72qs...P8zLBUI5VEdw01bf9Bj3WN2UJZQ0kMkumqAOI9CU319yy4DVw
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka

wanna shafi yana zuwa muku kai tsaye daga masallacin jumu'a
Jami'u Abu hurairah
Dake kurna y'an kifi titin y'an smogal a karamar hukumar dala dake kano Nigeria
kar kashin jagorancin
Sheik Muhammad Sani Uthman Kurna

Home
Karatut-tukan Sheik Muhammad Thani Uthman Kurna
Mata A Musulunci
Bayanin Zakka
Bayanin Azumi
Bayanin Hajji da Umara
Kasuwanci mai ribar gaske
Muhimmin Sako Zuwa ga Ma'aurata
Tsarin Mu'amala A cikin Musulunci
Hakkokin Manzon Allah s a w Akan Alumarsa
Shin hadin kai zai yiwu tsakanin Ahalussunnah da shi a
Wadanna mata aka Haram tawa musulmi da kuma wanda aka Halarta
Hukunce - Hukunce da suka shafi mata
Jinin Al ada ga mata
Jagoran mai wa azi
Adduo in manzon Allah s a w
Falalar Karatun Al-kur'ani
Falalar Sahabbai {R.A}
Falalar Sahabbai {R.A} Daga bakin Imamai
Tarihi
Falalar Ahlulbait daga bakin Ahlussunnah
Tambayoyi masu muhimmanci A cikin Addinin Musulunci
Ayyukan Zuci
Tattaunawa Ta Nitsuwa
Addinin Shi'a
Hukunce-Hukuncen Da Suka Shafi Mata
Karatut-tukan Malamai da Lakcocin su

2014-10-13

Tags: Abdulmajid

MAGANIN ZINA.

MAGANIN HANA ZINA: HANYOYIN 12 DA ZAKA BI DOMIN GUJEMA AIKATA ZINA: BABBAN MAGANIN DA ZAI HANAKA YIN ZINA, SHINE: (1) TSAYAWA ABISA TAFARKIN ALLAH DA GASKIYA. (2) CIKAKKEN TSORON ALLAH A ZUCIYA. TARE DA KWADAYIN SAMUN RAHAMARSA. (3) KULAWA DAYIN SALLAH AKAN LOKACI, KUMA ACIKIN JAM'I. TARE DA NEMAN ILLIMIN SANIN SALLAH. (4) ZIKIRIN ALLAH SAFE DA YAMMA TARE DA NEMAN TSARI DAGA SHARRIN SHAIDAN AKO YAUSHE. (5) TUNA GIRMAN ALLAH DA KUMA KUSANCINSA GAREKA/GAREKI. YANA TARE DAKAI/DAKE ALOKACIN DA KUKE AIKATA WANNAM KABA'IRAR. (6) TUNOWA DA AZABAR ALLAH DAYA TANADARMA #MAZINATA ALAHIRA. (7) TUNOWA DA SHAIDAN DA KUMA KAIDINSA DA YAKE QULLAWA DOMIN YA HALLAKAR DA "YAN ADAM. (8) GUJEWA KADAITUWA DA DUK WATA MATAR DABA MUHARRAMAR KABA/KO NAMIJIN DABA MUHARRAMINKIBA. (9) KAUCEWA KALLE-KALLEN FINA FINAM BATSA KO KUMA WAKOKI DA HOTUNAN BATSA. (10) KAUCEWA ABOTA KO QAWANCE DA DUK WANI SAURAYI MAZINACI KO BUDURWA MAZINACIYA. (11) KA TUNA CEWAR WANDA ZAKAYI ZINAR DA ITA: "YAR WANICE.-QANWAR WANICE.- YAYAR WANICE.-WATARANA KUMA ZATA ZAMA UWAR WANI. TO YADDA KAYI ZINA DA ITA KAIMA SAI ANYI ZINA DA UWARKA, KO QANWARKA, KO YAYARKA, KO 'YAR DA KA HAIFA. (12) ADDU'AR NEMAM TSARI DAGA MUNANAM AYYUKA, DA MUMMUNAN TUNANI. ALLAHUMMA INNI A'UZU BIKA MIN MUNKA RATIL AKHLAAQI WAL AF'AALI WAL AHWA'I. DA FATAN ALLAH SHI KIYAYEMU DAGA WANNAM MUMMUNAM AIKI.
Back to posts
Comments:
[2014-11-26 20:09:45] umarul faruq dauda :

Ameen ya rabbi kulli shay'en.

[2015-01-14 20:07:12] alh ashiru :

Allah yayi mana tsari aduk kanin munanan ayukka ameen

[2016-03-07 21:59:56] Dahiru nasir bkc :

Allah ya saka

[2016-06-19 18:27:57] sabiu salisu kby :

tnks

[2016-10-25 17:02:41] khadija :

Allah ya saka

[2017-03-05 08:10:37] sirajo abubakar :

Allah ya saka da alkhari

[2017-05-02 17:43:12] ABU SULAIMIN :

ALLAH Y SAKA

[2018-04-21 15:39:12] KelAlTeli :

Propecia Adsl buy generic cialis online Online Pharmacy Mexico Selling Advair Canada Rx

[2018-04-23 12:57:20] KelAlTeli :

Cheap Viagra Fast Shipping cialis price Cytotec Avant Aspiration Apres

[2018-05-02 17:57:54] KelAlTeli :

Ship Viagra To Uae Promethazine 25 Mg Tablet buy generic cialis online Viagra 24 Horas Espana Acquistare Cialis Generico Farmacia Cialis India Pharmacy

[2018-05-04 22:29:23] KelAlTeli :

Finasteride Usa Propecia Quando Il Viagra Non Basta cialis no prescription Buying Accutane Online Uk Safe Buy Doxycycline Vietnam Buy Wellbutrin 300 Xl

[2018-05-07 13:30:59] KelAlTeli :

Posologia Viagra Generico Acp11 Do You Need A Prescription For Propecia cialis Fluoxetine Buy By Money Order

[2018-05-13 22:17:51] KelAlTeli :

Propecia Stanchezza Discount Online Direct Acticin Pills Next Day Delivery Online Pharmacy India Tamoxifen 20 Mg cialis 5 mg best price usa Buy Cipro Xr 500 Mg Prezzo Cialis 10 Mg

[2018-05-24 11:32:11] Khadijat :

Allah yakare dukkan musulmai baki daya

[2018-06-15 11:16:43] DerekCliek :

now  buy viagra online  here "http://buyviagramdf.com/" - 25mg, 50mg, 100mg viagra tablets available today buyviagramdf.com

[2018-06-20 17:51:21] DerekCliek :

buy cheap cialis online here "http://cialisnrx.com/" - cialis online generic cialis cialisnrx.com

[2018-06-21 06:40:55] DerekCliek :

buy cheap cialis online here "http://cialischchx.com/" - cialis online generic cialis cialischchx.com

[2018-07-07 11:16:59] RosaliaCill :

What's up Jackson, if you are a new internet user then you have to visit daily this web site and read the updated content at at this place http://sf8h0vs8.tumblr.com/ - Heinz

[2018-07-07 12:24:39] RosaliaCill :

Great, thanks for sharing this post.Really looking forward to read more. Much obliged. http://sf8h0vs8.tumblr.com/ - Hartlen

UNDER MAINTENANCE

TSARIN LOKUTAN KARATUT-TUKAN MU
TSARA-TSARAN KARATUTTUKAN DA AKE GABATARWA A MAJALISIN DARUS SAHABA,DAKE GOBIRAWA TITIN YAN SUMOGAL.
1.TAHFIZUL QUR'AN.
Daga ranar Asabar zuwa Laraba.
Daga karfe 7:30 na safe zuwa 5:00 na yamma

2.KARATUN MAZA MANYA.
Daga ranar litinin zuwa alhamis, daga karfe 8:00 na dare zuwa karfe 10:00 na dare.
3.KARATUN MATAN AURE.
Ranar alhamis da juma'a daga karfe 2:30 na yamma zuwa 5:00 na yamma.
JERIN KARATUTTUKAN DA SHUGABAN MAJALISIN YAKE GABATARWA A KWANUKAN CIKIN SATI.
1.KARATUN ZAURE
DAGA SAllar asubah zuwa karfe 9:00 na safe a kowacce rana,banda Alhamis da juma'a
2.KARATUN BULUGUL MARARM
A MASAllacin malam bakao dake kurna yan kifi,ranar alhamis magribah zuwa ish'sha
3.KARATUN JAMI'U MUTUNIN TAUHEED WAL AQIDAH.
Ranar lahadi shi ma a masallacin malam bako,magribah zuwa ish'sha.
4.KARATUN MANHAJIL MUSULUM,
MASALLACIN JUMA'A NA ABU HURAIRAH Dake gobirawa yan sumogal,ranar laraba magribah zuwa ish'sha.
5.KARATUN AHKAMUL JANA'IZ
,A MASALLACIN UMAR BIN KATTAB R.A,
Dake dan dinshe kusa da filin dantata,magriba zuwa ish'sha.
Ranar talata

6.KARATUN MATA NA LITTAFIN MANZUMATUL HA'IYYA
A kowacce lahadi daga 9:30 na safe zuwa 11:30 na safe,a masallacin Abu hurairah
7.KARATUN MATA NA LITTAFIN ZADIZ ZAUJAINI
Shi ma a masallacin abu hurairah,a kowacce Asabar daga karfe 9:30
na safe zuwa 11:30 na sa fe.

8.KARATUN TAFSIRI
A DUK RANAR LAHADI Asubah zuwa karfe 8:00 na safe.

Shafuka masu Alaka da mu
Basheer journalist sharfadi

Kuna iya tuntu6ar mu ta wadannan hanyoyin
Abdul-majid Ibn Nuh ta face book

KO TA SHAFIN MU NA FALALAR SAHABBAI DAGA BAKIN IMAMAI TA FACE BOOK.

Ko ta watsAp A 07063276717
Bugo mana waya ta nan
Bugo mana waya ta nan
Bugo mana waya ta nan
Ko ta Email A

Home

Copyright © 2014 - 2015By:- Abul-majid Ibn Nuoh Powered by- Basheer journalist sharfadi